Skip to main content

YADDA ZAKA SAMU FREE DATA 750MB A KOWANNE LAYI TA HANYAR AMFANI DA WAYAR ANDROID DINKA

Yadda Zaka Samu Free Data up2 750mb A Kowani Layi Ta Hanyar Amfani Da Wayar Android Dinka
.
Barkan mu da wannan lokaci fatan Allah, Ya amshi i'badun mu ameen na musan man nazo muku da sabon garabasa daga gareni na
.
Wannan hanyar da zan baku indai kaga baka samu ba toh daga gare kane domin matuqar kabi zaka samu
Dafarko ka tabbatar Android dinka da akwai Gmail Account a kanta
Sannan kanada isasshen data da zaka sauko da wannan app din daga
.
Play-Store
Saika shiga
https://get.flaim.com/59e4cabf8b
saika yi
Install na wannan app din
Idan wannan hanyar bata yiwuba kaje direct play store naka kayi search na shi App din kamar haka "Flaim" zai kawo maka shi mai tambari irin wannan to shine.
Bayan ka kammala Download dinsa
Saika bude sa zaka ga sunce idan kayi
Complete registered
Zasu baka ₦500 wanda zaka ciresa a Data
.
Daga nan saika saka number ka ta
MTN, 9mobile, Glo, Airtel
Click ---- Get started
Daga nan Zai bude maka inda zaka sa
Number ka saika danna
----->> Get Verification
Daga nan zasu tura maka verification codes din
Amma kasani baya zuwa da wuri domin yakan dauki 10mins ko sama da
hakan
Sannan idan kaga sunce sun turama codes din saika tsaya a daidai wajen ka jira harsai sun turoma
Bayan codes din yazo kayi
Verified anan take
Datar ka zata shigo wayar ka.

NAKU RABIU MUSA.

Comments

Popular posts from this blog

SUJJADAR QABLI DA BA'ADI.

Yadda ake yin SUJJADAR QABLI da SUJJADAR BA’ADI 1. Sujjada Qabli : ana yinta ne kafin sallama. Bayan mutum yayi tahiya, kafin yayi sallama, sai ya sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ya sake yin wata tahiyar, Sannan yayi sallama. Wannan ita ce Sujjadar Qabaliy, Dalilan da suke sawa ayi ta: Idan mutum yayi ragi a cikin Sallarsa, Ko kuma ya tauye wasu sunnoni Qarfafa guda biyu ko sama da haka. (a takaice kenan). 2. SUJJADA BA’ADI : ana yinta ne duk yayin da aka Qara wani abu acikin Sallah. Kokuma yayin da mutum ya mance da wata farillah, ko kuma rukuni daga cikin sallar sa. Bayan ya kawo wannan farillar da ya mance, to sai yayi sujjadar Ba’adi. YADDA AKE YINTA : Ana yinta ne bayan anyi tahiya anyi sallama, sai a sake yin wasu sujjudu guda biyu, sannan ayi tahiya ayi sallama. ﺑَـﺎﺏٌ ﻓِﻲ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩِ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ ﻭَﺃَﻣَّﺎ ﺍﻟﺴُّﺠُﻮﺩُ ﺍﻟْﻘَﺒْﻠِﻲُّ ﻓَﺴَﺒْﻌَﺔٌ : ﻓَﻤَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺗَﻜْﺒِﻴﺮَﺗَﻴْﻦِ ﻓَﺄَﻛْﺜَﺮَ ﻏَﻴْﺮَ ﺗَﻜْﺒِﻴﺮَﺓِ ﺍْﻹِﺣْﺮَﺍﻡِ ﺳَﺠَﺪَ ﻗَﺒْﻞَ ﺍﻟﺴَّﻼَﻡِ، ﻭَﻣَﻦْ ﻧَﺴِﻲَ ﺳَﻤ...

BAZAI AUREKI BA WANCAN!!

BAZAI AUREKI BA WANCAN!! Daga malama Aisha isah. Wannan dayake tambayar kalan kayanki da daddare bazai aureki ba❗️ Da wannan dayake so kitura mai hotonki bayan kinyi shirin bacci❗️ Haka dai wannan dayake so yayi magana dake da daddare akan magana na rashin kama kai da karancin kunya, shima bazai aureki ba‼️ Hakama wannan daya tareki ahanya da maganar banza, kuma yanemi lambar wayarki shima bazai aureki ba❗️ Hakama wannan dayake daukanki a sabuwar moto, yana yawo dake, yana sai maki abubuwan ci masu dadi shima bazai aureki ba❗️ Wancan shima dayake bada labarinki acikin abokansa suna miki dariya, bazai aureki ba❗️ Wannan ma dayake ta wasa da hankalinki da zuciyarki shima bazai aureki ba❗️ DAN TSAYA KIJI    ✋ Wannan dayazo neman aurenki da zuciya daya, kuma yaboye kololuwar soyayyar dayake miki har zuwa Daren ranar aurenku sannan yabaki labarinta, wannan shine Wanda dama zai aureki kuma masoyi na gaskiya. Allah ya datar da yayan musulmi da abokan zama nagar...

RAMADAN: YADDA AKE FIDDA ZAKKAN FIDDA KAI (KONO) DA HUKUNCE-HUKUNCEN TA.

RAMADAN: Yadda ake fidda zakkan fidda Kai (Kono) da hukunce-hukuncen ta.  Daga Imam Bello Mai-Iyali BY PREMIUM TIMES Godiya tatabbata ga Allah mai Girma da daukaka, Mai kamala a cikin sunayensa, wanda ya siffantu da siffofi na daukaka, Ubangijin sammai da kassai, Na shaida babu abun bauta da gaskiya sai Allah, shi kadai yake ba shida abokin tarayya, ma-abucin falala da bata karewa. Na shaida Annabi Muhammad (SAW) bawansa ne kuma manzonsa ne, Ya Allah ya kara tsira da aminci agareshi da iyalansa da sahabbansa baki daya. Bayan haka! Bayin Allah, Kuji tsoron Allah, kusani lallai annabinku ya wajabta muku Zakkar Fidda Kai, don ta gyara zuciya kuma ta tsarkake ta, Allah SWT ya ce “Hakika wanda ya tsarkata (zuciya) ya samu babban rabo” Zakkar Fidda Kai sadaka ce ta wajibi akan kowane Musulmi mai ikon fitarwa. Ana fitar da Zakkar Fidda Kai ne kafin Sallar Idi, tsarki ne ga mai azumi kuma abinci ne ga talaka, Sahabi Abbadullahi Dan Abbas, Allah ya yarda da shi ya ce, man...