Assalamu alaikum ina tafe da bayanin yadda zaka duba sakamakon na jarabawar JAMB akan shafinsu na yanar gizo wato "online" kamar yadda kuka sani da sai dai ku duba ta hanyar aika sakon TEXT, ta hanyar Tura "RESULT" zuwa ga number 55019.
Saboda yawan korafe korafe yasa hukumar JAMB ta kawo wannan sabuwar hanyar gata kamar haka. Ka shiga wannan link din https://www.jamb.org.ng/ExamSlipPrinting3/CheckUTMEResults
Bayan ka shiga zaka ga akwatun rubutu sun kawo maka saika rubuta registration number dinka ko Email address din da kayi register naka.
Sai ka danna check Result sai ka jira kadan zasu kawo maka cikakken sakamakon ka na jarabawa. Ga wadanda suka duba ta SMS zasu kara dubawa ta nan domin tabbatar da sakamakon ka. NAKU RABIU MUSA.

Comments
Post a Comment